Search
You have no alerts.

    Hausa Novels

    The Den of Novels

    English Novels

    Kangin Bauta Na Mansur sufi

    Kanagin Bauta Na Mansur sufi Kangin Bauta 1 Littafin yaki Rubuta labari Mansur Usman Sufi Kyawawan...

    Karshen Zalunci

    Karshen Zalunci Wata mace yar kimanin shekaru ashirin da uku dauke tsohon ciki a jikin ta sanye da...

    Ruwan Bagaja Littafi na Daya

    Ruwan Bagaja Littafi na Daya A wani gari a kasashen gabas an yi wani babban sarki ake kira...

    Ruwan Bagaja na Alhaji Abubakar Imam

    Ruwan Bagaja na Alhaji Abubakar Imam A cikin farko zamanin shaihu dan ziyyazinu an yi wani mutum...

    Hausa Novels

    Tafiyar Mu Chapter 1

    Bismillahir Rahmanir Rahim   (1) 4:00pm     Ruwa ne yake ke sauƙa daga sararin samaniya a garin Gombe, hakan yasa baza ka ji sautin komai ba sai ƙaran ruwan dake dukan rufin gidajen...

    Zafin Kai Chapter 6

    6 Anne data fisu jiqata sbd ba zato tana barci taji saukan masifar tako ina gashi daman bata da lafiya kasa kuka tayi sai wani wahalallen numfashi datake saukewa tana daga kwance kanta na juyawa...

    Gishirin Zaman Duniya Chapter 1

    *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR 🤚🏻 TAKUN FARKO Labari wanda...

    Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 5

    5…. “Toh daga lokacin ni Kuma zanyi kokarin nesa da jaririn yadda baza’a fuskanci matsala ba, toh idan har yaran suka girma Kinga kenan Dana ne a wajen Hajia Aisha ni Kuma nata a...

    Samarin Bana Chapter 3

    03 Rahamat Nalele 👯: Dake SAILUBAH Tace kanta na mata ciwo sai kawai KHAMIS yasha Sha taletale ya fara saukesu ita da RAMADAN Sannan yakai XEE ya wucce gida  Aranar ne aka ‘daura Auran...

    Rayuwa da Gibi Chapter 1

    RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta...

    Gaba Kuraa Part 3

    THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA Page 3 Kasa mik’ewa nayi tsaye saboda tsananin tsoron daya rufeni dan har fitsari na saki Ina daga kwancen Haskeni wani yayi da...

    Idan Ba Keba Complete Book

    🌈 IDAN BA KE 🌈 True Life story Nimcyluv sarauta 1. Jimeta/Yola Njoɓoli Rugar Rome Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riƙe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka...

    Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan

    Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan NaOum Aphnan✍️ I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your...
    Note
    error: Content is protected !!