Bismillahi Rahamanir Rahim “Ki yi haƙuri Malikat Juwairiyya amma ba zan iya bin ki ba,na riga da na saba da rayuwata anan,kuma ta fi ma’ana da alfanu a gare ni,kai bama a gare ni kaɗai ba...
BOOK 1 ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ PAGE 1 ❤🔥 FREE PAGE “Ummie Maryama dan Allah kiyi haƙuri ki bar ni in yi zamana anan wallahi tsoro na ke ji ,ji na ke kamar da zaran na fita zan ci karo da Baba...
Coffee dinta take hadawa hankalinta a kwance tana kallon NTA don tana son shirin da MTN suke yi na tabo rayuwar mutane. Yarinyar data fi burgeta “Yusra fari” ta karbe show din da fadin...
Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 Katsina state ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar...
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM GARGADI wanan littafi ban yishi dan cin zarafin wata ko wani ba,suna ye,da wurare da ke cikin duk ansa ne domin ya kayatar da masu karatu TUNASARWA a guji juya littafin ko...
ABDULKADIR NA LUBNA SUFYAN SHIMFIDA Alhaji Ahmad Bugaje shine yaro na farko a wajen Alhaji Auwal Bugaje da Hajiya Sa’adatu da suke kira da Daada. Asalinsu yan garin Bugaje ne da yake karamar...
Cike gidan yake makil da jama’a, kana ganin yanayin tsarin ginin gidan kasan irin gidan masu dan rufin asiri ne daidai gwargwado, babban compound ne mai dan madaidacin girma dakeda wata yar kodaddiyan...
Hadari ne ya hade garin sosai baka ganin komai sai walkiya da kara kainan motoci a lokacin wanda suke haskawa don ganin gaban su. A daidai wanan lokacin ne motoci guda uku da suka karyo titin a jera...
Episode One: Bon appetite! Breakfast is Served💔 Bismillahir Rahmanir Rahim Ina rokon Allah ya bani ikon rubuta alkhairi, ya hana ni rubuta sharri. Assalamu alaikum dearies ❤️ Fatan munyi azumi da...
RIKON KAKA CHAPTER2 Rukayya na tarba bokitin ta, yan“ matan dake tsaye suna bin layi suka hayayyaqo mata. “wai ke Rukayya wacce irin marar kunyar yarinya ce? Wane ne kikafi duk nan da ba za ki...
Rahamat Nalele 👯: XEE tajah numfashi Tace hmm ba tunani na fa’da ba kawai…… Yayi saurin katseta da cewa kar kiyi min musu Aunty inaso kawai naji me yajefaki cikin tunani Taja...
FADWAAH ASMY B ALIYU Page 1 Idonta cike da kwallah take gyara masa zaman italyn suit coat din dake jikinsa. haka Abhi ya lura da yadda sanyin azeezah din yayi yawa lokaci ɗaya. sai dai...
Abinda zuciya ke so complete hausa novel Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo...
Auran Bazawara Na Ummu Hairan 1 Nicon hotel wani katafaren hotel ne dake garin Abuja anan tayi p king ta bude motar ta zuro kyawawan qafafunta kafin ta fito gaba dayanta sanye take cikin qaton hijjab...
Diamond Ladies Na Fatima Zahra LAwal Marubuciyar⬇️ _ A DALILIN ‘YAR TSUNTUWA _ MIJIN ZAHRA Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya biyo ni p.c ya turo katin Naira#200...